Taimama

kafin taimamadole ne a tanadi kasa mai tsarkida za a yitaimama da ita kamar yaddaAllah (SWT)  yayi umarni ya kuma zoa hadisai na manzonsa (SAW)   

Bayan nan sai a buga hannayebiyu gaba daya a kan wajenmai tsarki sau daya.

Sa’annan shafarfuska daga saman goshi watomatsirar gashin kai zuwa samankaran hanci har tukewa zuwakarshensa da duka hannaye biyua lokaci guda. amma hannaye za a shafa fuskada su  ne daga tudun farkontafin hannu kusa da wuyanhannu har zuwa tukewar ‘yanyatsu kamar yadda aka nunacikin hoto.

sa’annan shafarhannun dama da na hagudaga wuyan hannu zuwa karshen‘yan yatsu kamar yadda akanuna a hoto . a kula sosaicewa shi hannun da yake shafashi ne zai rika motsawa harzuwa karshen wanda ake shafa.

Sa’annan a shafa hannunhagu da hannundama kamar yadda muka siffantakuma  aka nuna a hoto nasama da kumasharadin da muka ambata a shafarhannun dama.